Labari me daukan hankali

               WATO ZAKU SHA MAMAKI IN KUKA JI ABINDA YA FARU






WANNAN LABARIN Abin al'ajabi.
@@@@@@@@@@@@@@@
Labarine mai cike da Al'ajabi kuma lallae wannan abu ya faru Zahiri a wani gari kusa da babban birnin tarayya, Abuja sai dai Labarin yana dan tsawo kadan..
Wata rana, wani mutum matafiyi ya yada zango a wani Masallaci aka gabatar da Sallar Magriba tare da Shi. Da aka idar da sallar, sai
ya tashi ya bayyana wa jama'a cewa shi matafiyine, kuma yana cikin halin neman taimako saboda guzurinsa ya kare baki daya, ga shi tafiyarsa mai nisa ce, daga wannan garin mai makwabtaka da Abuja Sakkwato yanufa, a cewarsa. Bayan ya kammala gabatar da kokensa, nan take aka tara masa kudi daidai gwargwadon hali. Bayan an tattara an mika masa wannan
kudin, sai kuma ya nemi alfarmar cewa a barshi ya kwana a cikin masallacin, domin gobe da safe ya yi sammako ya damki hanya tunda dare ya sawo kai a wannan Lokacin.
Bayan ya nemi wannan alfarmar, kwamitin Masallaci ya duba bukatarsa sai aka amince masa ya kwana tare da hannanta masa
mukullen masallacin.
Da asubahi Ladanin Masallacin yaje domin ya kira salla ai sai labari ya sauya, domin koda ya
bude sai yaga wannan bawan Allah a mace.
"ai ba anan gizo ke sakar ba, wato wani abin al'ajabi shine Gawar mutum an riga da anyi masa sutura sai dai an bar fuskarsa a bude. An yi masa wanka an saka shi a Likafani kuma an sanyashi a Makara sannan



In kuna so zaku ci gaba da bibiya.....

Comments