Labarin wani dan Fulani da Boka

                                          ZAKU IYA SAMUN JIGA JIGA LABARAI






da kare °°°°°°°°°°°°°°°°° wani Dan Fulani ne yatafi

daji kiwan shanunsa tare da karensa bayan sunyi

doguwar tafiya ne adaji sai shanun sa sukagaji

sukafara rage tafiya daman acikin shanun akwai

mai ciki sai yazamana dakyar take iya tafiya

aikuwa Dan fulanin nan da rashin imani yadaga

sandar shiyadinga tafka mashanuwar itakuma

tana ihuu chan dataji wiya saiga shanuwa na

magana tana ce wa aRadun Allah dabadin INA

ganin girmanka bah Dana Dade dayin Sama

                                       dakai koda danfulani yaji haka basai yazuba

aguje bah yadinga gudu karanshi yanabinsa saida

danfulanin yatabbata yayinisah da shanun sa

sannan yasamu wata bishiya yazauna yana

numfashi sama sama yana mamaki da al ajabin

yanda shanuwaa ke magana chan saiyace

wallahi tindanake aduniya bantaba ganin dabba

na magana ba budar bakin karenshi saiyace

wallahi nima bantaba ganiba hahahaha in Kaine

ko kece yazakiyi ••••A Suba tagari



kARKU MANTA KUCI GABA DA BIBIYARMU 

Comments